IQNA - Amir Hossein Anwari, mai karatun ayarin Hajji na shekarar 1445, ya karanta aya ta 197 zuwa ta 199 a cikin suratul Baqarah da kuma Nasr a yayin ganawar jami'an Hajji da Jagoran juyin juya halin Musulunci.
IQNA- An gudanar da wani biki a birnin Shiraz na kudancin kasar Iran a ranar Asabar din da ta gabata, inda aka maye gurbin kwafin kur'ani mai tsarki na birnin da wani sabon kwafi.
IQNA - Wahid Nazarian, makarancin kasa da kasa na kasar iran, ya karanta aya ta 58 zuwa 67 a cikin suratul Furqan a farkon ganawar da ma'aikata suka yi da jagoran juyin juya halin Musulunci, wanda aka gudanar a safiyar Laraba 24 ga Afirilu 2024.